Mataimakin gwamnan jihar Kebbi, Sanata Umar Abubakar Tafida, ya karyata rade-radin da jam’iyyar PDP ta yi na kin mika mulki daga hannun gwamna a duk lokacin...
Uwargidan Gwamnan Jihar Kebbi, Hajiya Zainab Nasir Idris, ta ce addu’a ita ce ginshikin duk wani shugabanci mai nasara, don haka ta yi kira ga jama’a...
Gwamnatin Gwamna Nasir Idris a jihar Kebbi, yace sun kashe biliyoyin kudade daga ranar 29 ga watan Mayu, 2023 don rage dimbin radadin da al’ummarta...
Gwamnatin jihar Kebbi ta amince da tallafin Naira miliyan daya ga kowane mahajjacin jihar su dubu uku da dari uku da arba’in da hudu domin sauke...
Wasu mutane sun fasa rumbun abincin gwamnati a Jihar Kebbi da ke Unguwar Bayan Kara a Birnin Kebbi a ranar Lahadi. Mutanen da suka fasa rumbun...
Gwamnan Jihar Kebbi, Kwamared Nasir Idris, ya kaddamar da aikin gina gidaje guda saba’in da biyar masu dakuna biyu da falo a karamar hukumar Bagudo, da...