Gwamnatin Jihar Jigawa tace tana gudanar da ayyukan gyara da ginawa da kuma inganta hanyoyin mota domin cimma kudirin ta na bunkasa bangaren aikin noma. Gwamna...
Kungiyar AMA Foundation, tare da hadin gwiwar Kwalejin Gwamnatin Tarayya FGC Kaduna, sun hada karfi da karfe wajen ilmantar da marayu a jihar Kaduna. ...
Gwamnatin Jihar Kwara ta ce za ta yi haɗin gwiwa da Hukumar Filayen Jiragen Sama ta Ƙasa (FAAN) da sauran masu ruwa da tsaki domin mayar...
Shugaban Kwamatin kananan hukumomi na majalisar dokokin jihar Jigawa Alhaji Aminu Zakari, yace ziyarar kwamatin a kananan hukumomin jihar 27 tana bada damar ganawa kai tsaye...
Kungiyar Manyan Ma’aikatan Gwamnati ta Najeriya ta yaba wa Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa bisa nada Alhaji Muhammad K. Dagaceri a matsayin shugaban ma’aikata na...
Ministan Ma’aikatar Kula da Kiwon Dabbobi, Alhaji Idi Mukhtar Maiha, ya bayyana cewa Gwamnatin Tarayya ta amince da gina sabon asibitin dabbobi, da cibiyar ajiye dabbobi,...
Gwamna Malam Umar Namadi na jihar Jigawa ya bayyana harkar kiwon dabbobi a matsayin babbar harkar tattalin arziki ta biyu a jihar baya ga noma. Ya...
Ƙungiyoyin agaji fiye da 100 sun zargi Israila da ci gaba da hana shigo da kayan jin kai cikin Gaza duk kuwa da alƘawarin da ta...
A shirye shiryen zaben cike gurbi na dan majalisar dokokin jihar na Kaura Namoda ta kudu dake tafe, kwamishinan ‘yan sandan jihar Zamfara, Ibrahim Balarabe Maikaba,...
A wani gagarumin nasara da jami’ar Bayero ta Kano (BUK) ta yi, ta yi nasarar warware rikicin filaye da ta shafe shekaru da dama tana fama...
Karamar Hukumar Sumaila ta Kano ta kawo karshen karancin ruwa da aka kwashe shekaru goma ana yi tare da ayyukan raya kasa na Naira miliyan 300...
Shugaban jami’ar Ahmadu Bello da ke zaria, Farfesa Adamu Ahmed ya ce jami’ar za ta hada kai da kungiyar ‘yan jarida ta Najeriya domin horar da...
An shawarci kwararrun kafafen yada labarai da su yi la’akari da kishin kasa a cikin rahotannin da suke bayarwa don inganta al’umma. Gwamna ,AbdulRahman AbdulRazaq...
Shugabar Ma’aikata ta Jihar Kaduna, Jummai Bako, ta bukaci ma’aikatan gwamnati da su hada kai wajen gina al’adar aiki mai cike da gaskiya da rikon amana...
Gidauniyar Matasa ta Maigatari a Jihar Jigawa ta ce za ta shuka tsirrai 1,600 a daminar bana a matsayin wani ɓangare na ƙoƙarinta na kare muhalli....