Gwamnatin Kano ta raba kayayyakin aiki na zamani na kimanin Naira Miliyan 250 ga cibiyoyin horas da sana’o’in hannu biyu da ke Kofar Mata da Gwale,...
Shugaban Ƙaramar Hukumar Birnin Kano, Alhaji Salim Hashim Idris Gwangwazo, ya kaddamar da shirin kula da ido kyauta domin tallafawa jama’a da ke fama da ‘Glaucoma’...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta amince da ƙarin kasafin kuɗi na Naira Biliyan 75 na shekarar 2025, ga gwamnatin jiha da kuma ƙananan hukumomi 27. Kwamishinan Yaɗa...
Gwamnatin Tarayya ta ce Najeriya na rasa sama da Dala Biliyan 10 duk shekara sakamakon asarar amfanin gona bayan girbi. Ministan Noma Sanata Abubakar Kyari ne...
Fadar Shugaban Ƙasa ta bayyana cewa gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta samu ci gaba a fannoni daban-daban na tattalin arziƙi. Sanarwar da mai ba Shugaban...
Tarayyar Turai (EU) da Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF, tare da hadin gwiwar SUBEB sun ƙaddamar da gangamin wayar da kai...
Guinness World Records ya tabbatar da Hilda Baci, Shahararriyar ‘yar Najeriya mai dafa abinci, a matsayin wacce ta girka dafa-dukar shinkafa mafi yawa da aka taba...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta tabbatar wa al’ummar ƙaramar hukumar Maigatari cewa kasuwar Maigatari za ta zama ɗaya daga cikin cibiyoyin kasuwanci a Najeriya. Gwamna Umar Namadi...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta kashe sama da Naira Biliyan 18 da rabi wajen gina titin Arbus zuwa Girbobo zuwa Garin Bukar, da ke karamar hukumar Malam...
Sarkin Birnin Gwari, Alhaji Zubairu Jibril Maigwari ya yaba da nasarar tsarin zaman lafiya da aka kaddamar a yankin kusan watanni goma da suka gabata, yana...
Jami’an Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kaduna sun sami lambar yabo ta kasa bisa namijin ƙoƙarin da suka nuna a aikin Hajjin shekarar 2025. Kafar...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta gudanar da bude tayin kwangila domin gina katanga, ƙofofi da gidajen masu gadi a wasu makarantun sakandare a fadin jihar. A jawabinsa...
Majalisar dokokin jihar Zamfara ta bayyana a shirye ta ke ta gaggauta aiwatar da kudurin dokar kafa cibiyar magance sabani a jihar, da nufin samar da...
Mai Martaba Sarkin Ilorin, Alhaji Ibrahim Sulu-Gambari, ya bayyana kudurinsa na kara kaimi ga kokarin gwamnati wajen yaki da rashin tsaro da sauran munanan dabi’u a...
Gidauniyar Zayt da ke tallafawa mata da yara, wato Zayt Foundation for Women and Children a turance, tare da haɗin gwiwar hukumar kula da kiwon lafiya...