Kungiyar Arewa Cohesion for Peace, Unity and Development Initiative ta kaddamar da shuwagabanin jihohi da kwamitoci na dindindin domin ƙarfafa tushen aikin kungiyar. Daraktan...
Shugaban Kwamitin Majalisar Dokokin Jihar Jigawa mai kula da harkokin kananan hukumomi, Alhaji Aminu Zakari, ya ce suna ziyarar gani da ido a kananan hukumomi 27...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da nadin sabbin jami’ai da suka hada da Manyan Mataimaka na Musamman, da Mambobin Kwamitoci, da Shugabannin Hukumomi da...
A kalla gonakin shinkafa 995 ne ambaliya ta lalata a kauyuka 16 da ke mazabar Kuzunzumi a ƙaramar hukumar Babura. Mai magana da yawun al’ummomin da...
Gwamna Malam Umar Namadi ya yaba wa shugabannin da suka gabata bisa jajircewa da sadaukarwar da suka yi wajen shimfiɗa tubalin ci gaban jihar tun daga...
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU), reshen Jami’ar Jihar Kwara da ke Malete (KWASU), ta gudanar da zanga-zangar lumana a ranar Laraba domin neman a biya...
Gwamnatin Tarayya tare da Asusun Samar da Kudade Domin Bunkasa Harkokin Noma(IFAD) da Shirin Sarrafa Amfanin Gona (VCDP) sun fara raba kayayyakin noman zamani da mashin...
Shugaban Kasa, Bola Tinubu ya bayar da umarnin dakatar da fitar da ɗanyen man kaɗe daga ƙasar na tsawon watanni shida domin ƙarfafa sarrafa shi a...
Sakatariyar ƙungiyar ‘yan jaridu ta Najeriya (NUJ), reshen Jihar Jigawa, Aisha Ahmed, ta sauka daga mukaminta. A cikin wata wasiƙa da ta aike wa shugaban ƙungiyar,...
Gwamnatin jihar Kano ta jaddada aniyar ta na inganta kiwon dabbobi da inganta ayyukan noma na zamani a fadin jihar. Kwamishinan noma Dakta Danjuma Mahmud...
Hukumar Kula da Lafiya a matakin farko ta Jihar Kano (KSPHCMB) ta bullo da wani sabon tsarin sa ido kan isar da aikin (SDM) da nufin...
Birgediya Janar Jimoh Mustapha ya fara aiki a hukumance a matsayin sabon kwamandan Birgediya 1 na Sojojin Najeriya, Gusau. Ya karbi mulki daga hannun Birgediya...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, reshen jihar Kwara, ta kama tan 2.318 na tabar wiwi, wanda darajar ta ta kai biliyoyin...
Mai martaba Sarkin Daura, Alhaji Umar Faruk Umar, ya bukaci gwamnatocin kasashen da ke da yawan masu magana da harshen Hausa da su bullo da tsare-tsare...
Shugaban jami’ar Abdulkadir Kure da ke jihar Neja, Farfesa Mohammed Aliyu Paiko ya bayyana cewa jami’ar na daya daga cikin jami’o’in da ke bunkasa cikin sauri...