Jami’an diflomasiyya a Tanzania sun ce akwai kwararan hujjoji da ke tabbatar da an kashe akalla mutum 500 a cikin kwana biyu da barkewar zanga-zangar kin...
Dubban mutane sun fito kan tituna a faɗin Isra’ila, don adawa da matakin gwamnatin ƙasar na faɗaɗa farmakin sojin da take a Gaza. A ranar Juma’a...
Daruruwan mazauna kauyen Fegin Mahe da ke yankin Ruwan Bore a karamar hukumar Gusau ta Jihar Zamfara, sun gudanar da zanga-zanga a gaban Gidan Gwamnati da...
‘Yan Sanda a birnin Los Angeles da ke Amurka sun ce sun yi nasarar kama mutane da dama, bayan da aka shiga rana ta biyar ana...
Kungiyar Tsofaffin Ma’aikatan Hukumar Gidan Rediyon Tarayya (FRCN) ta Umarci Mambobinta a Fadin Kasa da Su Gudanar da Zanga-zanga Kan Jinkirin Biyan Kudin Fansa da Aka...
Shugaba William Ruto na Kenya ya yi watsi da dokar fadada haraji da majalisar dokoki ta amince da ita, abin da ya haifar da zanga-zanga a...
Gwamna Yusuf ya haramta duk wata zanga-zanga a bainar jama’a, umarnin kama wasu dalibai da ake zargin sun yi zanga-zanga Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir...
An sake kama ƙarin mutanen da ke da alaƙa da zanga-zangar nuna goyon baya ga Falasɗinawa inda a wannan karon aka yi kamen a jami’ar Texas...
Shugaban Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC), Joe Ajaero, ya damka wa majalisar dokoki ta kasa kundin bukatun al’ummar Najeriya zuwa ga gwamnatin tarayya. Bukatun da...
Kungiyar Kwadago ta Najeriya ta yi barazanar shiga zanga-zangar kasa ta kwanaki 2, idan har gwamnatin tarayya ta gaza aiwatar da yarjejeniyar da ta cimma da...