Tsohon gwamnan jihar Zamfara kuma Sanata mai wakiltar mazabar Zamfara ta yamma, Alhaji Abdulaziz Yari Abubakar, ya kaddamar da aikin sake gina gidaje sama da...
Ministan Sufurin Jiragen Sama, Dr. Festus Keyamo, ya kaddamar da aikin gina filin jiragen sama na Gusau a jihar Zamfara, kan kudi naira biliyan sittin da...
Wata kungiyar siyasar Zamfara a jam’iyyar APC Youth wing mobilization vanguard, ta bayyana damuwarta kan kalaman da Gwamna Dauda Lawal ya yi a gidan talabijin na...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada cewa ayyukan samar wa al’umma mafita da gwamnatinsa ke yi na samun tagomashi sosai, kuma an samu gagarumin sakamako...
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya kaddamar da jigilar maniyyata kashin farko zuwa kasa mai tsarki domin gudanar da aikin hajjin 2024. Gwamna Dauda Lawal...
A ciki gaba da gudanar da bukukuwan cika shekara ɗaya a karagar mulkin jihar Zamfara, ranar Litinin ne Gwamna Dauda Lawal ya ƙaddamar da wasu manyan...
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya bayyana ilimi a matsayin wani tsani, matakala ta kaiwa ga samun duk wani abin nema a duniyar nan. Gwamnan ya...
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta fara biyan mafi karancin albashi na naira 30,000 daga wata mai zuwa. Gwamnan...
Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara kuma Sanata mai wakiltar Zamfara ta Yamma, Sanata Alhaji Abdulaziz Yari Abubakar na shirin raba tireloli dari uku da hamsin da takwas ...