Rundunar ‘yan sanda ta jihar Zamfara ta ce ta samu nasarori a ƙoƙarinta na yaƙi da ta’addanci, inda ta ceto wasu da aka sace tare da...
Daga Aminu Dalhatu Majalisar Dokokin Jihar Zamfara ta dakatar da shugabannin kananan hukumomi biyu bisa zargin rashin rikon amana da gaskiya wajen tafiyar da kudaden jama’a,...
Daga Aminu Dalhatu Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana jin daɗinta tare da yaba wa hukumomin tsaro da ke aiki a jihar bisa nasarar da suka samu...
Daga Aminu Dalhatu Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal, ya umurci dukkan ‘yan majalisar zartaswar jihar da ke son takara a zaben shekarar 2027 da su ajiye...
Daga Aminu Dalhatu Gwamnatin Jihar Zamfara ta amince da biyan albashin watan Maris da wuri ga dukkan ma’aikatan gwamnati da masu karɓar fansho a faɗin jihar,...
Mataimakin Gwamnan Jihar Zamfara, Malam Mani Malam Mummuni, ya yi rijista a hukumance a matsayin cikakken ɗan jam’iyyar APC. An gudanar da rajistar ne a Fadar...
Daga Aminu Dalhatu Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da naɗin Kabir Yahaya Gusau a matsayin Darakta Janar na farko na Filin Jirgin Sama na...
Daga Aminu Dalhatu Shugaban Jami’ar Tarayya da ke Gusau (FUGUS), Farfesa Tukur Adamu, ya sanar da shirin jami’ar na kafa Cibiyar Bincike da Adana Tarihi da...
Daga Aminu Dalhatu Uwargidan Gwamnan Jihar Zamfara, Hajiya Huriyya Dauda Lawal, ta yaba wa dukkan masu ruwa da tsaki bisa kokarinsu na hadin gwiwa wajen samun...
Daga Aminu Dalhatu Wani bam kirar hannu ya fashe a kan hanyar Gusau zuwa Funtua, inda ya shafi wata babbar mota da ke dauke da siminti...
Daga Aminu Dalhatu Uwargidan Gwamnan Zamfara, Hajiya Huriyya Dauda Lawal, ta kaddamar da shirin rabon kayan abinci na watan Ramadan na bana. Wannan ce shekara ta...
Daga Aminu Dalhatu Jam’iyyar APC ta gudanar da tarukan zaɓen shugabanni na mazabu da na ƙananan hukumomi cikin nasara a dukkan mazabu 147 da ƙananan hukumomi...
Ministan Tsaro na Ƙasa, Janar Christopher Musa (mai ritaya), ya yaba wa Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, bisa sayo motoci masu sulke, jiragen sa-ido marasa matuƙa...
Daga Aminu Dalhatu Gwamna Dauda Lawal ya sake jaddada kudurin gwamnatinsa na dora Jihar Zamfara kan turbar ci gaba mai ɗorewa. Gwamnan ya bayyana hakan ne...
Daga Aminu Dalhatu Sabon Shugaban Jami’ar Tarayya ta Gusau (FUGUS) Farfesa Tukur Adamu ya yi alƙawarin inganta ilimi, bincike, ƙirƙire-ƙirƙire, walwalar ɗalibai da ma’aikata. Farfesa Tukur...