Daga Aliyu Muraki Ƙungiyar Likitoci Masu Neman Kwarewa ta Kasa reshen Jihar Nasarawa a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Tarayya Lafia ta bi umarnin ƙungiyar ta ƙasa...
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Nijeriya ASUU a ranar Lahadi ta sanar da shiga yajin aiki na makonni biyu, wanda zai kasance cikakke kuma gaba ɗaya, a...
Kungiyar Ma’aikatan Lafiya ta Najeriya (MHWUN), reshen Jihar Zamfara, ta ayyana yajin aikin gargadi na kwanaki bakwai bisa zargin wariya a aiwatar da tsarin albashi na...
Ƙungiyar Ma’aikatan Man Fetur da Gas ta Kasa (NUPENG), ta dakatar da yajin aikinta bayan kulla yarjejeniya da mahukunta matatar man fetur ta Dangote kan haƙƙin...
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU) ta sanar da shirin shiga yajin aikin gargadi ga Gwamnatin Tarayya. Da yake jawabi a taron manema labarai a Sokoto,...
Ƙungiyar masu motocin sufuri ta Narto ta sanar da janye shirin shiga yajin aiki da ta yi niyyar yi. Hakan ya biyo bayan wani zama da...