Daga Bello Wakili Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya karɓi labarin rasuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi cikin alhini da jimami. Fitaccen malamin da ke Bauchi ya rasu...
Daga Sani Sulaiman Gwamnan Jihar Taraba, Dr. Agbu Kefas, ya yi jimami kan rasuwar fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, wanda ya rasu a...
‘Yan Najeriya daga sassa daban-daban na ci gaba da nuna alhini da yin ta’aziyya bisa rasuwar tsohon Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari, wanda aka yi jana’izarsa jiya...
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya bayyana alhininsa bisa rasuwar tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari. A cikin wata sanarwa da Babban Sakataren Yada Labarai na...
Gwamna Umar Namadi na Jihar Jigawa ya karbi bakuncin tawaga daga kasar Saudiyya karkashin jagorancin Sheikh Nuhu Idris Fallata shugaban hukumar Saudiyya mai kula da ciyar...
Uwargidan shugaban kasa Sanata Oluremi Bola Ahmed Tinubu ta kai ziyarar ta’aziyya ga Gwamna Umar Namadi bisa rasuwar mahaifiyarsa da dansa. Sanata Oluremi Tunubu wadda ta...
Darakta Janar na Gidan Rediyon Tarayyar Najeriya FRCN, Dr Mohammed Bulama ya mika ta’aziyya ga Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa bisa rasuwar mahaifiyarsa da babban...
Shugaba Bola Tinubu ya mika sakon ta’aziyyarsa ga gwamnati da al’ummar Amurka bisa rasuwar tsohon shugaban kasar Jimmy Carter, wanda ya rasu yana da...