Majalisar Dokokin Jihar Kano ta shiga jimami mai tsanani sakamakon rasuwar ’yan majalisar su biyu Honarabul Sarki Aliyu Daneji da Honarabul Aminu Sa’adu Ungogo, waɗanda suka...
Libya ta ayyana kwanaki uku na zaman makoki na kasa bayan mutuwar Babban Hafsan Sojojin kasar Mohammed al-Haddad da manyan jami’an soji hudu a wani hatsarin...
Kakakin majalisar dokokin jihar Nasarawa Dr. Danladi Jatau ya bayyana matukar kaduwarsa dangane da labarin rasuwar tsohon ministan babban birnin tarayya Abuja, Barista Solomon Aku Ewuga....
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana alhininsa bisa rasuwar tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari. Shugaban ya bayyana hakan ne a wata sanarwa da aka fitar...
Olubadan na Ibadan, Oba Owolabi Olakulehin ya rasu, yana da shekara 90 a duniya. Kakakin iyalan basaraken ne ya tabbatar da mutuwarsa da safiyar yau Litinin...
Gwamna Malam Umar Namadi ya bayyana alhininsa bisa rasuwar dan kasuwa kuma fitaccen mai taimakon jama’a, Alhaji Aminu Alhassan Dantata, wanda ya rasu da safiyar Asabar...
Fadar Vatican ta sanar da mutuwar shugaban majami’ar katolika na duniya, Fafaroma Francis yana da shekaru 88 a duniya. A shekarar 2023 ne cocin ya zaɓi...
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya nuna kaɗuwar sa bisa rashin da aka yi na ɗan Majalisar Dokokin jihar, Hon. Aminu Ibrahim Kasuwar Daji, ɗan...
Shugaban Majalisar Wakilai Dr Abbas Tajuddeen, ya bayyana kaduwarsa bisa rasuwar fitaccen dan kasuwa kuma mai taimakon jama’a, Alhaji Bala Abdulwahab da ke Zariya, wanda aka...
Allah Ya yi wa Abdulwahab Umar Namadi, dan gwamnan jihar Jigawa rasuwa. Marigayin ya rasu ne da yammacin yau Alhamis sakamakon wani mummunan hatsarin...
An bayyana cewa wasu ’yan kungiyar mata ta kungiyar Kiristoci ta Najeriya (WOWICAN) su shida ne suka rasa rayukansu a wani hadarin mota da ya rutsa...