Iyalan tsohon shugaban kasa marigayi Muhammadu Buhari sun bayyana godiya ta musamman ga ‘yan Najeriya da al’ummomin kasashen duniya bisa goyon baya da nuna alhini lokacin...
Majalisar Dokokin jihar Jigawa ta gudanar da addu’oi na musamman ga tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari wanda aka yi jana’izar sa a mahaifar sa dake garin...
Za a yi jana’izar tsohon shugaban ƙasa marigayi Muhammadu Buhari a garinsa na Daura da misalin ƙarfe biyu na rana gobe a Talata. Gwamnan Jihar...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana alhininsa bisa rasuwar tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari. Shugaban ya bayyana hakan ne a wata sanarwa da aka fitar...
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettina ya ce gwamnatin tarayya za ta samar da sabbin dabarun yaki da ‘yan bindiga da masu garkuwa da mutane da sauran...