Ƴan ta’adda sun kai hari Makarantar St. Mary’s da ke ƙauyen Papiri, a ƙaramar hukumar Agwara da ke Jihar Neja a Najeriya, inda suka yi garkuwa...
Manyan malamai, shugabanni na addini, gargajiya da siyasa daga sassan Arewacin Najeriya sun hallara a Kaduna domin Taron Musamman na Malaman Arewa (Special Northern Ulamah...
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Nijeriya ASUU a ranar Lahadi ta sanar da shiga yajin aiki na makonni biyu, wanda zai kasance cikakke kuma gaba ɗaya, a...
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya yabawa Hukumar Makarantun Kimiyya da Fasaha ta Jiha bisa ƙirƙirar Kyautar Malami Mafi Nagarta, yana mai bayyana hakan da...
Gwamnatin jihar Kwara tare da hadin gwiwar Gidauniyar MTN, da Ofishin Majalisar Ɗinkin Duniya kan Yaki da Miyagun Ƙwayoyi (UNODC), da Hukumar Yaki da Sha da...
Malamai da shugabannin makarantu daga kananan hukumomi goma na jihar Jigawa sun yaba wa Hukumar Kula da Kananan Yara ta Majalisar Dinkin Duniya UNICEF, da Kungiyar...
Malaman Kananan hukumomin Jihar jigawa karrama Darakta Janar na Hukumar Jin dadin Alhazan jihar, Alhaji Ahmed Umar Labbo bisa nasarorin da aka samu a aikin hajjin...
A kokarin ta na ci gaba da inganta ayyukan ta, hukumar jin dadin alhazai ta jihar Jigawa ta gudanar da bitar sanin makamar aiki ga malaman...
Akalla malaman makarantun firamare 1,800, a fadin kananan hukumomi goma sha shida na jihar Kwara, aaka horar da su kan kara kuzari kan ilimin zamani, hanyoyin...
Gwamnatin jihar Kebbi, ta fara horas da karin malamai dubu daya na sati daya a fannin Lissafi da Ingilishi. Horon da aka yi da nufin...