Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta tabbatar wa kungiyar mafarauta/Yanbulala reshen jihar Jigawa na rundunar a shirye ta ke ta shirya wani horo na kara musu karfin...
A ƙoƙarinta na ƙara wayar da kan jama’a game da harkokin lafiya a birane da karkara na Malam Madori, majalisar ƙaramar hukumar ta horar da mata...
A wani yunkuri na inganta kula da mata masu juna biyu da sauran ayyukan kiwon lafiya a jihar Jigawa, Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar...
Kwamatin kananan hukumomi na majalisar dokokin jihar Jigawa ya bukaci ma’aikatar kananan hukumomi da ta karfafa matakan yiwa kananan hukumomin jihar 27 jagoranci akan sha’anin mulki...
Gwamnatin Jigawa ta amince da sabon tsarin ka’idojin aiki domin aiwatar da shirin kula da lafiyar mata masu juna biyu, da jarirai da ƙananan yara kyauta...
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya yabawa Hukumar Makarantun Kimiyya da Fasaha ta Jiha bisa ƙirƙirar Kyautar Malami Mafi Nagarta, yana mai bayyana hakan da...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta amince da ƙarin kasafin kuɗi na Naira Biliyan 75 na shekarar 2025, ga gwamnatin jiha da kuma ƙananan hukumomi 27. Kwamishinan Yaɗa...
Gwamnatin Tarayya ta ce Najeriya na rasa sama da Dala Biliyan 10 duk shekara sakamakon asarar amfanin gona bayan girbi. Ministan Noma Sanata Abubakar Kyari ne...
Tarayyar Turai (EU) da Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF, tare da hadin gwiwar SUBEB sun ƙaddamar da gangamin wayar da kai...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta tabbatar wa al’ummar ƙaramar hukumar Maigatari cewa kasuwar Maigatari za ta zama ɗaya daga cikin cibiyoyin kasuwanci a Najeriya. Gwamna Umar Namadi...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta kashe sama da Naira Biliyan 18 da rabi wajen gina titin Arbus zuwa Girbobo zuwa Garin Bukar, da ke karamar hukumar Malam...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta gudanar da bude tayin kwangila domin gina katanga, ƙofofi da gidajen masu gadi a wasu makarantun sakandare a fadin jihar. A jawabinsa...
Gwamnatin jihar Jigawa ta amince da biyan Naira Biliyan Daya domin ci gaba da bayar da ingantattun ayyukan kiwon lafiya ga mutane masu rauni dubu 287...
Gwamnatin Birtaniya ta sanar da bayar da tallafin fam miliyan 19 domin gina asibitoci da makarantun zamani masu jure sauyin yanayi a Najeriya. Sanarwar ta fito...
Rundunar ’Yan Sanda a Jihar Jigawa ta nemi goyon bayan kafafen yada labarai wajen tsara dabarun yaki da laifuka da kuma matsalar shan miyagun kwayoyi a...