Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Ƙarfafa Fitar da Kayayyaki ta Ƙasa (NEPC), reshen Jihar Jigawa, ta bayyana cewa ta fara taron wayar da kan mata na...
Gwamnatin jihar Kwara tare da hadin gwiwar Gidauniyar MTN, da Ofishin Majalisar Ɗinkin Duniya kan Yaki da Miyagun Ƙwayoyi (UNODC), da Hukumar Yaki da Sha da...
Asusun Kula da Yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF),da Kungiyar Tarayyar Turai (EU), tare da hadin gwiwar Hukumar Ilimi ta Firamare ta Jihar Jigawa(SUBEB) sun horas...
Wata kungiya mai zaman kanta mai suna Kukah Centre ta ce ta kuduri aniyar horar da jami’an tsaro a jihohin Sokoto, Kaduna da Benue. Daraktan...
Akalla malaman makarantun firamare 1,800, a fadin kananan hukumomi goma sha shida na jihar Kwara, aaka horar da su kan kara kuzari kan ilimin zamani, hanyoyin...
Gwamnatin jihar Kano tare da hadin gwiwar Cibiyar Hulda da Jama’a ta Najeriya (NIPR) sun shirya taron karawa juna sani na tsawon kwanaki uku ga jami’an...
Akalla manoma da ma’aikatan gona 1,000 ne gwamnatin jihar Kwara ta horas da su akan aikin gona da sarrafa ragowar amfanin gona don inganta amfanin gonakin...
Hukumar Alhazan Jihar Kaduna ta Kaddamar da shirin bada horo da fadakarwa ga maniyatan bana Jami’in hulda da jama’a na hukumar Yunusa Muhammad Abdullahi ya bayyana...
Gwamnatin jihar Kebbi, ta fara horas da karin malamai dubu daya na sati daya a fannin Lissafi da Ingilishi. Horon da aka yi da nufin...