Wuta da ta tashi da sanyin safiya ta kona shaguna 22 da kwantena 6 a kasuwar Kara, da ke Ajase-Ipo, karamar hukumar Irepodun ta jihar Kwara....
Hukumar kashe gobara ta jihar Kwara, ta ce ta ceto wani bene mai hawa biyu daga rugujewa gaba daya sakamakon wata gobara da ta tashi a...
Wata gobara da ta taso dalilin wutar lantarki ta lalata wani katafaren gida mai dakuna hudu a unguwar Orisunbare da ke unguwar Amoyo a jihar Kwara....
Wata gobara da ta tashi da sanyin safiya ta kone wani shago a wani gini mai daki 13 da ke rukunin gidajen Ile-Lodo a cikin garin...
An dakile fashewar wata babbar tankar mai a Sokoto bayan da jami’an tsaro da jami’an kwana-kwana da masu bayar da agajin gaggawa suka yi gaggawar kai...
Mummunar guguwa haɗe da iska mai ƙarfin gaske, na bazanar haifar da ƙarin gobara a sabbin wurare da dama na birnin Los Angeles, bayan shafe mako...
Shugaba Bola Tinubu ya yi kira da a yi taka tsantsan tare da bin muhimman matakan tsaro don hana barkewar gobara da sauran hadurra. Shugaban ya...
Wata gobara da ta tashi a wani gidan ma’aikata da ke garin Mangaf na kasar Kuwait, ta hallaka mutane 41, kamar yadda mataimakin firai ministan kasar...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce mutane 8 ne suka rasa rayukansu a sanadiyyar bala’o’i daban-daban a cikin watan Mayun 2024. Jami’in hulda...
Wata gobara da ta tashi da tsakar dare ta lalata sama da shaguna 50 da kadarori da kudin su ya kai naira miliyan 150 a kasuwar...