Hukumar ƴan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya a Gaza ta ce Isra’ila ta hanata shigar da kayan agaji a arewacin Gaza inda ake fama da...
Falasɗinawa sun fara azumin Ramadan yayin da ake ci gaba da gwabza faɗa a yankin tsakanin dakarun Isra’ila da sojojin Hamas kuma babu wata alamar cewa...
Ahmad al-Ghuferi ya tsira daga bam ɗin da ya kawar da iyalansa daga duniya. Lokacin da wani hari ya hallaka iyalai da ƴan’uwansa su 103 a...
Shugaba Biden ya ce akwai fatan cimma yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza nan da Litinin mai zuwa. Kalaman shugaban Amurkan na zuwa ne yayin da rahotanni...