Daga Usman Muhammad Zaria Gwamnatin Jihar Jigawa ta kara yin kira ga ‘yan kwangilar da aka baiwa sayen kayan abincin shan ruwa da su sanya tsoron...
Daga Usman Muhammad Zari Gwamnatin Jihar Jigawa ta amince da gudanar da shirin ciyar da jama’a na buda-baki (Iftar) na shekarar 2026, da nufin tallafa wa...
Kwamatin duba Shirin samar da abincin buda baki na majalisar dokokin jihar Jigawa a shiyyar Dutse, ya yaba da kyakkyawan yanayin kosai da kunu da ake...
Gwamna Umar Namadi na Jihar Jigawa ya kai ziyarar bazata ga wuraren bayar da abinci na Ramadan a babban birnin jihar domin duba yadda ake aiwatar...
Shugaban kwamatin duba rabon abincin azumi na majalisar dokokin jihar Jigawa a shiyyar Dutse kuma mataimakin Shugaban Majalisar, Alhaji Sani Isiyaku Abubakar ya bukaci masu aikin...
Wani mai taimakon al’umma a Kano ya fara gudanar da ayyukan jin kai ta hanyar bayar da abincin buda baki na azumin Ramadan kyauta ga marasa...
Gwamnatin Jihar Kano ta kaddamar da shirin ciyarwa a watan Ramadan na shekarar 2025 a hukumance, da nufin samar da abincin buda baki ga mabukata 91,000...