A kalla gonakin shinkafa 995 ne ambaliya ta lalata a kauyuka 16 da ke mazabar Kuzunzumi a ƙaramar hukumar Babura. Mai magana da yawun al’ummomin da...
Masu aikin ceto a Pakistan sun sanar da cire rai daga yiwuwar iya ceto masu sauran lumfashi a ƙarƙashin gine-ginen da suka rushe a zaftarewar lakar...
Daruruwan iyalai da manoma sun shiga cikin muwuyacin hali sakamakon iftila’in ambaliya da ta afka a kauyen Badau da ke gundumar Darhela da Butuku a gundumar...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta sake jaddada kudirin ta na kare al’umma daga ambaliyar ruwa kamar yadda hukumar hasashen yanayi ta kasa ta yi hasashen samu a...
Shugaban Kungiyar Gwamnonin Najeriya (NGF) kuma Gwamnan Jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya bayyana alhinin sa kan rahotannin ambaliya mai tsanani da ta faru a Yola, Jihar...
Ruwan sama mai ƙarfn gaske ya haddasa mummunar ambaliya a Yola ta Kudu, Jihar Adamawa, inda mutane da dama suka mutu, yayin da wasu da dama...
Hukumomi a jihar Texas da ke Amurka sun tabbatar da mutuwar fiye da mutum 80 sakamakon ambaliyar da ta auka wa jihar tun a ranar Juma’a....
Mutane sama da dari biyu da bakwai (207) ne suka rasu sakamakon ambaliyar ruwa da ta afkawa al’ummar karamar hukumar Mokwa a jihar Neja. Shugaban...
Ruwan sama kamar da bakin ƙwarya a Kinshasa, babban birnin Jamhuriyar Dimokaraɗiyyar Congo ya kashe aƙalla mutane 30 tare da haddasa ɓarna mai tarin yawa. Ruwan...
Ambaliyar ruwa ta rufe manyan titunan birnin Dubai kuma babban filin jirgin samansa ya kasance cikin rudu yayin da cibiyar hada-hadar kudi ta Gabas ta...