SAURARI Jawabin Ministan Yada labarai da Wayar da kan Jama’a Muhammad Idris kan kammala Aikin Hanyar Abuja zuwa Kano.
Shugaba Bola Tinubu ya tabbatar wa da duniya a Hadaddiyar Daular Larabawa cewa Najeriya a shirye take ta hada kai da sauran kasashe domin gina kasa...
A yayin da ake ci gaba da samun fargaba a jihar Kano game da barkewar cutar murar tsuntsaye, gwamnatin jihar ta bukaci mazauna yankin da su...
A ci gaba da takun-saƙa da gwamnatin Jamhuriyar Nijar ke yi da kamfanin ORANO na Faransa da ke aikin haƙar uranium a ƙasar, kamfanin ya sanar...
Mummunar guguwa haɗe da iska mai ƙarfin gaske, na bazanar haifar da ƙarin gobara a sabbin wurare da dama na birnin Los Angeles, bayan shafe mako...
Gwamnatin jihar Kebbi, ta fara horas da karin malamai dubu daya na sati daya a fannin Lissafi da Ingilishi. Horon da aka yi da nufin...
Rundunar Sojin Najeriya ta 8 da ke Sokoto sun fara aikin ba da magani a wani bangare na bikin makwanni da tunawa da ‘yan...
An dawo da wani sabon rukunin bakin haure ‘yan Najeriya 390 da suka makale a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar zuwa gida Najeriya. Wadanda suka...
Wata babbar tawaga daga hedikwatar rundunar sojin sama ta Najeriya ta isa jihar Zamfara domin gudanar da tantancewar sakamakon harin da jirgin ya afku a jihar....
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kwara ta ce ta yi wa sama da mutane dubu dari da biyu (102,452) gwajin cutar hawan jini da ciwon suga a...
Gwamnatin Tarayya ta ce farashin abinci ya ragu saboda ruwan sama, da yawan girbi, da kuma ingantattun manufofin gwamnati. Ministan noma da samar da abinci,...
Cibiyar Nazarin Dabarun Hulda da Jama’a ta Najeriya, ta bayyana cewa yin hulda da jama’a ta kowace hanya ba tare da takardar shaidar ta ba, laifi...
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya tarɓi jagorancin Cibiyar Masu Harka da Yan Jaridu ta kasa (NIPR) a Gidan Gwamnati dake Dutse. Ayarin, wanda...
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya yi alkawarin aiwatar da wasu tsare-tsare da za su bunkasa noma da sauran abubuwan da suka shafi bunkasa noma...
Hukumar jin dadin Alhazai ta jihar Jigawa ta tsaida ranar 30 ga watan Janairu a matsayin ranar karshe ta rajistan maniyatan aikin hajjin bana. Darakta Janar...