Gwamnatin Jihar Jigawa ta tabbatar wa al’ummar ƙaramar hukumar Maigatari cewa kasuwar Maigatari za ta zama ɗaya daga cikin cibiyoyin kasuwanci a Najeriya. Gwamna Umar Namadi...
Mai Martaba Sarkin Ilorin, Alhaji Ibrahim Sulu-Gambari, ya bayyana kudurinsa na kara kaimi ga kokarin gwamnati wajen yaki da rashin tsaro da sauran munanan dabi’u a...
An gudanar da taron farko tare da sabon Daraktan Shiyya na Rediyon Najeriya Kaduna, a ranar Laraba, 10 ga Satumba, 2025. Taron wanda aka fara...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya tabbatar wa masu zuba jari na duniya cewa ƙofar jihar Zamfara a buɗe take ga zuba jari. Gwamnan da sauran...
Uwargidan shugaban kasar Najeriya kuma shugaban kungiyar Renewed Hope Initiative (RHI) ta kasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta jaddada kudirinta na ganin wadanda suka ci gajiyar...
Gwamnatin Tarayya ta samar da tsarin wayarda kan jama’a game da Tattalin Arziki wanda zai inganta gaskiya, kishin ƙasa, rikon amana da a duk wani abu...
Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umar Bago, ya rushe majalisar kwamishinoinsa Wannan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da Babban Sakataren Yaɗa Labarai, Bologi Ibrahim, ya...
Shugaban Kasa, Bola Tinubu ya bayar da umarnin dakatar da fitar da ɗanyen man kaɗe daga ƙasar na tsawon watanni shida domin ƙarfafa sarrafa shi a...
Gwamnatin jihar Kano ta jaddada aniyar ta na inganta kiwon dabbobi da inganta ayyukan noma na zamani a fadin jihar. Kwamishinan noma Dakta Danjuma Mahmud...
Hukumar Kula da Lafiya a matakin farko ta Jihar Kano (KSPHCMB) ta bullo da wani sabon tsarin sa ido kan isar da aikin (SDM) da nufin...
Birgediya Janar Jimoh Mustapha ya fara aiki a hukumance a matsayin sabon kwamandan Birgediya 1 na Sojojin Najeriya, Gusau. Ya karbi mulki daga hannun Birgediya...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, reshen jihar Kwara, ta kama tan 2.318 na tabar wiwi, wanda darajar ta ta kai biliyoyin...
Mai martaba Sarkin Daura, Alhaji Umar Faruk Umar, ya bukaci gwamnatocin kasashen da ke da yawan masu magana da harshen Hausa da su bullo da tsare-tsare...
Hukumar wayar da kan jama’a ta kasa ta sake kaddamar da wani kamfen na wayar da kan ‘yan Najeriya kan Manufofin FG da shirye-shirye a kasar....
Darakta-Janar na Hukumar Kula da Masana’antu na Tsaro ta Najeriya-DICON, Manjo Janar Babatunde Alaya ya ba da shawarar a yi kokarin hadin gwiwa wajen inganta muhalli...