Daga Bello Wakili Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Uba Sani, a matsayin jakadan shirin sabunta kudurori na Renewed...
Mazauna unguwar da asibitin kula da ido ta kasa yake wato Mahuta da ke jihar Kaduna sun amince da Gwamna Uba Sani ya zarce karo...
Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya kaddamar da azuzuwa 24 a babbar makarantar firamare karo na biyu a jihar, tare da daukar dalibai sama da...
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya kaddamar da rukunin ajujuwa 18 a makarantun Basic Education guda biyu dake karamar hukumar Zaria. Gwamnan a lokacin da yake...
Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani, ya ce gwamnatinsa ta gaji bashin dala miliyan 587 da bashin Naira biliyan 85 da kuma ayyukan kwangila 115 daga...