Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Jigawa ta ci gaba da gudanar da tarurrukan bita ga maniyyata aikin Hajjin bana, bayan kammala azumin watan Ramadan. Daraktan...
Gidauniyar Malam Bukar mai kula da hidimar al’amuran da suka shafi karantar da Alqur’ani da dake Babura ta gudanar da bitar yini 4 ga Malamai masu...
Shugaban Jami’ar Bayero da ke Kano Farfesa Sagir Adamu, ya ce asibitin koyarwa na Aminu Kano ya gudanar da dashen koda sama da dari daya daga...
Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Jigawa ta yi kira ga maniyyatan jihar da su halarci taron bita na mako-mako da ake gudanarwa a cibiyoyin da...