Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya kungiyar kwallon kafa ta kasaSuper Eagles murnar nasarar da suka samu ta ci 4 da nema a kan Cheetahs...
Kocin Najeriya Jose Peseiro ya sanar da kammala aikinsa da tawagar Super Eagles. Kocin ɗan asalin Portugal ya bayyana hakan ne a shafinsa na X da...