Kakakin Majalisar Dokokin jihar Ribas, Martin Amaewhule tare da mambobin majalisar su 15 sun sanar da sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa APC. Amaewhule ya bayyana...
Gwamnan jihar Taraba ya sanar da cewa zai fice daga jam’iyyar PDP mai adawa zuwa All Progressives Congress (APC) ranar Laraba mai zuwa. Da yake magana...
Jam’iyyar PDP ta kori Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, tsohon gwamnan Jihar Ekiti, Ayodele Fayose da tsohon sakataren jam’iyyar na ƙasa, Samuel Anyanwu. PDP ta...
Sanata Sunday Marshall Katung, wanda ke wakiltar mazabar Kaduna ta Kudu a majalisar dattawa, ya sanar da hukuncin da ya yanke na komawa jam’iyyar All Progressives...
Jam’iyyar PDP reshen Jihar Kwara, ta bukaci magoya bayanta da ’yan jam’iyya a gida da waje su yi amfani da damar da Hukumar ZabjaMai Zaman Kantdata...
Mataimakin gwamnan jihar Kebbi, Sanata Umar Abubakar Tafida, ya karyata rade-radin da jam’iyyar PDP ta yi na kin mika mulki daga hannun gwamna a duk lokacin...