Daga Bello Wakili Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da sake kafa Kwamitin Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Ƙasa (NERC), bayan Majalisar Dattawa ta...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Injiniya Abdullahi Garba Ramat a matsayin sabon Shugaba kuma Babban Jami’in Gudanarwa (CEO) na Hukumar Kula da Wutar Lantarki...