Jami’ar Tarayya ta Lafia ta yi bikin rantsar dalibai 8,000 da suka sami gurbin karatu a sassan 76 a tsakanin tsangayoyin jami’ar 12. Da...
Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Nasarawa, Danladi Jatau, ya bukaci sarakunan gargajiya da su ci gaba da karfafa hadin kai da zaman lafiya a yankunansu domin samun...
Shugaban shirin sabunta fata na Renewed Hope Initiative ta kasa kuma uwargidan shugaban kasar Najeriya, Sanata Oluremi Tinubu ta bada tabbacin samar da karin agaji ga...
Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Nasarawa, Danladi Jatau, ya yi kira da a kara hada kai domin kawo karshen yawan yaran da ba su zuwa makaranta, da...
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya raba tiraktocin noma goma sha uku domin taimakawa manoma da nufin bunkasa noma. Da yake jawabi a wajen...
Rundunar ‘yan sanda ta kama wasu ƙasurguman masu garkuwa da mutane 33 da suka addabi sassa daban-daban a Jihar Nasarawa. Cikin wadanda aka kama har da...
Rundunar ƴan sanda a jihar Nasarawa ta cafke wasu matasa uku kan zarginsu da haɗa baki don yunƙurin yin garkuwa da kawun ɗaya daga cikinsu. Cikin...