Majalisar Dattawa ta bukaci tawagar tattalin arzikin gwamnati da ta tsara hanya mai ma’ana domin komawa tsarin kasafin kuɗi da ya fi mayar da hankali kan...
Daga Abdullahi Jalaluddeen Gwamna Abba Kabir Yusuf ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar NNPP zuwa APC, inda ya jagoranci gagarumar sauya sheƙa a siyasar Jihar Kano....
Daga Bashir Meyere Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da bukatar Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu, na neman rancen Naira Tiriliyan 1.15 domin cike gibin kasafin kudin...
Majalisar dattijai ta yi kira da a kara tsaurara matakan tsaro da ka’idojin aiki kan ayyukan hakar ma’adinai a kasar. Majalisar dattijai ta yanke wannan kuduri...