Daga Khadijah Aliyu Hukumar Kula da Ma’aikatan Gwamnatin Jihar Kano ta amince da karin girma ga ma’aikata 130 a fannoni daban-daban na aikin gwamnati a jihar....
Daga Usman Muhammad Zaria Gwamnatin Jihar Jigawa ta dage takunkumin daukar ma’aikata bisa barazanar karancin ma’aikata a kananan hukumomi 27 na jihar. Shugaban Hukumar Kula da...
Daga Usman Muhammad Zaria Gwamnatin jihar Jigawa ta yi kira ga hukumar gudanarwar asibitin koyarwa na Rasheed Shekoni da ta ba da kulawa ta musamman ga...
Shugabar ma’aikata ta jihar Kaduna, Madam Jummai Bako ta yi kira ga ma’aikatan gwamnati da su yi amfani da fasahar Artificial Intelligence, A.I yadda ya...
Gwamna Umar Namadi ya bi sahun kungiyoyin kwadago domin tunawa da irin gudunmawar da ma’aikata ke bayarwa wajen ci gaban jihar Jigawa. Da yake gabatar...
Kungiyar Tsofaffin Ma’aikatan Hukumar Gidan Rediyon Tarayya (FRCN) ta Umarci Mambobinta a Fadin Kasa da Su Gudanar da Zanga-zanga Kan Jinkirin Biyan Kudin Fansa da Aka...