Daga Abdullahi Shettima Gidauniyar IRM ta bayar da guraben karatu ga dalibai 100 na fannin Community Health, domin ƙarfafa ma’aikatan lafiya da inganta samun kulawar...
Kwamandan, Kwalejin Horas da kananan Hafsoshin Soja ta kasar da ke Kaduna, Manjo Janar Abdul Khalifa Ibrahim ya bukaci dalibai da su jajirce wajen ganin sun...
Akalla dalibai marasa galihu 300 da ke makarantun gaba da sakandare daga zababbun al’ummomi a kananan hukumomin Edu/Patigi/Moro na jihar Kwara sun samu tallafin karatu don...
Gwamna Uba Sani, na jihar Kaduna ya yi alkawarin bai wa ɗaliban Kuriga 137 da aka kubutar daga hannun ’yan bindiga tallafin karatu. Uba Sani ya...
’Yar Najeriya mai shekaru 19 mai suna Hajara Ibrahim Dan’azumi, ta lashe gasar karatun Alkur’ani ta Duniya ta bana. Malama Hajara ta zama Gwarzuwar Shekara ce...