Sojojin Najeriya sun karɓi motocin Vanquisher Light Armoured Personnel Carriers da aka kera a cikin ƙasa daga kamfanin sarrafa makamai na kasa (DICON). A yayin bikin...
Darakta-Janar na Hukumar Kula da Masana’antu na Tsaro ta Najeriya-DICON, Manjo Janar Babatunde Alaya ya ba da shawarar a yi kokarin hadin gwiwa wajen inganta muhalli...