Hukumar Jin Dadin Alhazan Jihar Kaduna ta sanar da cewa dukkan maniyatanta na wannan shekarar dolle ne suyi gwajin lafiya cikin wannan makon domin tantance...
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kaduna ta bukaci Hukumar Kula da Sararin Samaniyar Najeriya (NAMA) ta ci gaba da ba da goyon baya domin tabbatar...
Rundunar ƴan sanda a jihar Nasarawa ta cafke wasu matasa uku kan zarginsu da haɗa baki don yunƙurin yin garkuwa da kawun ɗaya daga cikinsu. Cikin...