Gwamnatin Birtaniya, ta hannun ofishin kula da kasashen renon Ingila (FCDO) tare da haɗin gwiwar UNICEF, ta ware Fam Miliyan 19 domin ƙarfafa gina makarantu da cibiyoyin...
Gwamnatin Birtaniya ta sanar da bayar da tallafin fam miliyan 19 domin gina asibitoci da makarantun zamani masu jure sauyin yanayi a Najeriya. Sanarwar ta fito...
Jami’o’in kasar Birtaniya na shirin fara daukar daliban Najeriya masu shaidar jarabawar kammala sakandare ta NECO. Shugaban hukumar shirya jarabawa ta kasa (NECO), Farfesa Ibrahim...