A cikin nuna jajircewa da hadin kai tsakanin gwamnati jiha da ta tarayya, Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, a ranar Juma’a ya gana da...
Hukumar Tsare-tsare da Cigaban Birane ta Jihar Kano (KNUPDA) ta jaddada aniyar ta na karfafa hadin gwiwa tsakanin hukumomi da inganta ci gaban birane ta hanyar...
Kwamatin kananan hukumomi na majalisar dokokin jihar Jigawa ya bukaci ma’aikatar kananan hukumomi da ta karfafa matakan yiwa kananan hukumomin jihar 27 jagoranci akan sha’anin mulki...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta amince da ƙarin kasafin kuɗi na Naira Biliyan 75 na shekarar 2025, ga gwamnatin jiha da kuma ƙananan hukumomi 27. Kwamishinan Yaɗa...
Fadar Shugaban Ƙasa ta bayyana cewa gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta samu ci gaba a fannoni daban-daban na tattalin arziƙi. Sanarwar da mai ba Shugaban...
Hukumar Haraji ta Nasarawa ta Hukumar Tara Haraji ta Jihar Nasarawa ta tara Naira biliyan 16 da Miliyan 500 daga watan Janairu zuwa Agustan 2025. Shugaban...
Gwamnatin jihar Kano ta sake jaddada aniyar ta na kara kuzari da kuma karfafa hanyoyin da za’a amfani Al umma wajen gudanar da ayyuka domin bunkasar...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta sake jaddada kudurinta na rage wa manoma wahalhalu wajen jigilar amfanin gonakinsu zuwa kasuwanni mafi kusa a fadin jihar. Gwamna Umar Namadi...
Gwamna Dauda Lawal na karbar bakuncin gwamnonin da aka zaba a karkashin jam’iyyar PDP don wani muhimmin taro a jihar Zamfara. Wata sanarwa da mai...
Gwamnatin Jihar Kwara ta ce za ta yi haɗin gwiwa da Hukumar Filayen Jiragen Sama ta Ƙasa (FAAN) da sauran masu ruwa da tsaki domin mayar...
Karamar Hukumar Sumaila ta Kano ta kawo karshen karancin ruwa da aka kwashe shekaru goma ana yi tare da ayyukan raya kasa na Naira miliyan 300...
Majalisar Dokokin Jihar Zamfara karkashin jagorancin Bashar Aliyu Gummi, ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta hada kai da ayyukan tsaro a Jihar domin kare...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bayar da gargadi game da hawan keken masu kananan shekaru da rashin biyayya ga fitilun ababen hawa a cikin babban...
Dakarun Operation FANSAN Yamma (OPFY) sun yi nasarar fatattakar ‘yan ta’adda da dama a wani hari da suka kai ta sama da kasa a yankin Makakkari...
Gwamna Umar Namadi na Jihar Jigawa ya ce yaki da talauci muhimmin mataki ne na hanzarta ci gaban tattalin arziki da samar da ayyukan yi. Ya...