Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Saad Abubakar ya yi kira ga al’ummar Musulmin kasar nan da su fara neman ganin jinjirin watan Ramadan na shekarar...
Gwamnatin jihar Jigawa ta kudiri aniyar bada tallafin kayan abinci ga mutane sama da miliyan biyar a karkashin shirin ciyarwa na watan Ramadan na bana. Da...
Kananan yara fiye da 70 ne ake fargabar bacewarsu a yankin Cabo Delgado na Mozambique bayan wasu sabbin hare-haren mayakan jihadi masu biyayya ga kungiyar IS,...
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta cafke manyan motoci 21 makare da kayan abinci da sauran kayayyaki,...
Kwamandan Hisbah ta jihar kano Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya dawo mukaminsa bayan sulhun da kungiyar Inuwar hadin kan malaman Kano ta jagoranta tsakanin sa da...
Gwamnatin Tarayya ta ce za ta fara raba hatsi a faɗin ƙasar a wani mataki na rage matsin rayuwa da ƴan Najeriya suke ciki. Ministan aikin...
Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Jigawa ta yi kira ga maniyyatan jihar da su halarci taron bita na mako-mako da ake gudanarwa a cibiyoyin da...
Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara kuma Sanata mai wakiltar Zamfara ta Yamma, Sanata Alhaji Abdulaziz Yari Abubakar na shirin raba tireloli dari uku da hamsin da takwas ...
Wasu daga cikin manyan masu fada a ji a duniya sun isa jihar Gujarat ta kasar Indiya domin halartar bikin auren mutum mafi dukiya a nahiyar...
Jagoran gwamnatin sojin Chadi, Mahamat Idriss Deby Itno ya bayyana aniyarsa ta yin takara a zaben shugaban kasar mai zuwa, wanda aka tsara za a yi...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta ce za ta kafa asusun bada agajin gaggawa na dindindin domin kula da Iftila’in ambaliyar ruwa da ke faruwa a jihar. ...
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettina ya ce gwamnatin tarayya za ta samar da sabbin dabarun yaki da ‘yan bindiga da masu garkuwa da mutane da sauran...
Shugaban Majalisar Musulmi ta Kasa Ustaz Sadiq Abdulrahman Abiodun ya tunatar da malaman addinin musulunci bukatar yin amfani da hikima da kyautatawa yayin gabatar da...
Kwamitin da gwamnatin jihar Jigawa ta kafa domin samar da matsaya kan sabon mafi karancin albashi na kasa ya mika rahotonsa ga sakataren gwamnatin jihar Malam...
Hukumomin kasar Chadi sun tabbatar da mutuwar daya daga cikin shugaban ‘yan adawa Yaya Dillo bayan wani samame da jami’an tsaro suka kai ofishin jam’iyyarsa a...