Daga Bello Wakili Gwamnatin Tarayya ta ce tattaunawa da tawagarta ta yi da jami’an Amurka ta kara karfafa huldar tsaro tsakanin kasashen biyu tare da bude...
Daga Usman Muhammad Zaria Gwamna Umar Namadi ya kulla yarjejeniya da Cibiyar Binciken Shinkafa ta Afrika (AfricaRice) domin hanzarta bunkasa noman shinkafa da karfafa samar da...
Hukumar bayar da gudunmawar fansho ta Jihar Jigawa da Kananan Hukumomin jihar ta kulla yarjejeniyoyi da wasu mashahuran Hukumomin Asusun Fansho guda shida (PFA) da nufin...
A kokarinta na ci gaba da habbaka harkokin noma, Gwamnatin Jihar Jigawa ta ƙulla wata yarjejeniyar haɗin gwiwa da wasu manyan kamfanoni da suka yi fice...