Rundunar sojin saman Najeriya ta kama wani kasurgumin mai garkuwa da mutane a Jihar Kano. An kama jagoran ’yan bindigan ne a samame da sojoji suka...
Rundunar ‘yansandan jihar Taraba ta karrama wasu jami’anta huɗu, saboda ƙin karɓar cin hancin naira miliyan 8.5 dagha wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne a...