Ministan Ƙasa na Ci Gaban Yankuna, Uba Maigari Ahmadu, ya yaba wa ci gaba da tattaunawa tsakanin jami’an gwamnati da shugabannin arewa yana mai cewa...
Kungiyar Haɗin Kan Masu Kiwon Gargajiya ta Afirka (CORET) ta raba takardun rijista guda goma sha uku ga shugabannin kungiyoyin haɗin kai akan kiwon shanu...
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya yi kira ga malamai da shugabannin addini da su guji “ƙasƙantarwa da kuma la’antar ƙasar” a cikin wa’azi kuma huɗubobinsu. ...