Attajirin Afirka, Alhaji Aliko Dangote, ta hannun Gidauniyar Aliko Dangote, ya ƙaddamar da rabon abinci kyauta ga al’ummar Musulmi su dubu 10 a Jihar Kano, jiharsa...
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya sanar da soke lasisin gudanar da ayyuka na wasu ’yan canji 4,173 a faɗin ƙasar nan take. CBN ya ce daga...
Babban Bankin Najeriya ya kayyade wa ’yan canji yadda za su rika sayar da Dala, da kuma ribar da za su dora. A ranar Talata babban...
Gwamnan Jihar Katsina Dikko Umaru Radda ya sa hannu kan dokar da za ta haramta wa ’yan kasuwa da kamfanoni boye kayan abinci. Gwamnan ya kuma...