Rundunar ‘yan sandan jihar Nasarawa ta ce ta samu wani gagarumin nasara a kokarinta na yaki da masu garkuwa da mutane da sauran manyan laifuka a...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kwara ta kama wasu mutane biyu da ake zargin ’yan kungiyar asiri ne tare da kwato musu wasu abubuwa na bata gari...
An gurfanar da fitacciyar jarumar fina-finan Kannywood a gaban kotun Majistare da ke Gyadi-Gyadi a Jihar Kano, kan zargin yunkurin bai wa wani jami’in dan sanda...