Daga Aliyu Lawal Wani maigadi a garin Minna na Jihar Neja ya yi batan dabo da ’ya’yan ubangidansa su biyu. Bincike ya nuna cewa lamarin ya...
Daga Aliyu Lawal HJimillar Maniyyata dari shida da casa’in daga jihar Neja ne ya zuwa yanzu aka yi jigilarsu zuwa daga Filin Jirgin Sama na Bola...
Gwamnatin Jihar Niger ta sake jaddada aniyarta ta ƙarfafa haɗin gwiwa da rundunar soji da sauran hukumomin tsaro domin inganta tsaro, zaman lafiya da ingantaccen gudanar...
Daga Aliyu Lawal Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umar Bago, ya jajanta wa al’ummar yankunan ƙananan hukumomin Bida da Mokwa kan mummunar guguwar iska da ta lalata...
Daga Aliyu Lawal Majalisar Dokokin Jihar Neja ta amince da kudirin dokar daidaita ayyukan Baban bola da masu kasuwancin karafa da aka fi sani da ‘yan...
Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umar Bago, ya sake jaddada kudirin gwamnatinsa na ƙarfafa haɗin gwiwa da tabbatar da cewa abincin da aka canza halitta (GMOs) da...
Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umar Bago, ya amince da sake buɗe dukkan makarantun gwamnati da masu zaman kansu a faɗin jihar. Sanarwar sake buɗe makarantun, wadda...
Daga Aliyu Lawal Karamar Hukumar Agwara da ke Jihar Neja ta ce za ta ci gaba da hada kai da Gwamnatin Tarayya ta Jiha Neja wajen...
Wani jirgin Sojin saman Najeriya ya yi haɗari jim kaɗan bayan tashi daga sansanin Sojin ƙasar da ke Kainji a jihar Neja, sakamakon tangarɗar inji. Kakakin...
Daga Aliyu Lawal Gwamnatin Jihar Neja ta bayar da umarnin rufe dukkan makarantun firamare da sakandare na gwamnati da na masu zaman kansu a fadin jihar...
Gwamnan jihar Neja, Mohammed Umar Bago, ya bayyana gamsuwarsa da aikin sake fasalin Asibitin Kwararru na IBB da ke Minna. Gwamnan ya bayyana haka ne bayan...
An gano gawarwaki 29, yayin da aka ceto mutane 50 daga wani hadarin jirgin ruwa da ya auku a kauyen Gausawa na yankin Malale a karamar...
Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umar Bago, ya rushe majalisar kwamishinoinsa Wannan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da Babban Sakataren Yaɗa Labarai, Bologi Ibrahim, ya...
Gwamna Mohammed Umar Bago na jihar Neja, ya yaba wa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan kama Abubakar Abba, jagoran kungiyar Mahmuda, daya daga cikin manyan...
Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umar Bago, ya bada motocin aiki ga shugabannin hukumomi, jami’an tsaro da wasu manyan jami’an gwamnati a jihar. An gudanar da bikin...