Gwamna Mohammed Umar Bago na jihar Neja ya ayyana dokar ta-baci a Asibitin Gwamnati na Minna. Gwamnan ya ce akwai bukatar gyaran gaggawa da cikakken sauyi...
Mutane sama da dari biyu da bakwai (207) ne suka rasu sakamakon ambaliyar ruwa da ta afkawa al’ummar karamar hukumar Mokwa a jihar Neja. Shugaban...
Gwamnatin Jihar Neja ta bayyana cewa ya zama wajibi ta yi duk mai yiwuwa don tabbatar da yaki da rashin tsaro a kafatanin kananan hukumomi ashirin...
Gwamnan jihar Neja, Mohammed Umar Bago ya bayyana dangantakarsa da mataimakinsa, Kwamared Yakubu Garba a matsayin cikakkiya da jituwa. Gwamnan ya bayyana haka ne a...
Gwamnatin jihar Neja ta haramta wa masu tattara kudaden shiga a fadin kananan hukumomi ashirin da biyar na jihar karbar haraji daga hannun ‘yan talla da...
Bishop na Cocin Katolika da ke Kontagora, Babban Rabaran Bulus Yohanna ya gudanar da bikin aure ga ma’aurata ashirin da daya a jihar Neja. A lokacin...