Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya bayyana cewa yana yawan karanta rantsuwar kama aiki da ya yi domin tunatar da kansa nauyin da ya dauka...
Kwamitin sasanta rikicin manoma da makiyaya na jihar Jigawa ya yi kira ga kananan hukumomin jihar da su ci gaba da hana keta haddin filayen kiwo...
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya amince da nadin karin masu ba da shawara na musamman guda 5. Hakan na kunshe ne cikin...
Gwamna Umar Namadi na Jihar Jigawa ya ce gwamnati ta sanya jihar a cikin wani tushe na farfado da tattalin arziki da wadata cikin shekara daya...