Gwamnatin Tarayya ta samar da tsarin wayarda kan jama’a game da Tattalin Arziki wanda zai inganta gaskiya, kishin ƙasa, rikon amana da a duk wani abu...
Ministan Ƙasa na Ci Gaban Yankuna, Uba Maigari Ahmadu, ya yaba wa ci gaba da tattaunawa tsakanin jami’an gwamnati da shugabannin arewa yana mai cewa...
Gwamnatin tarayya ta jaddada kudirinta na kawo sauyi da kuma zamanantar da kafafen yada labarai na Najeriya da watsa shirye-shirye ta hanyar hadin gwiwa da inganta...
Ministan Yada Labarai da Wayar da Kan Jama’a, Mohammed Idris, ya jaddada mahimmancin haduwar imani da siyasa, da kuma mulki wajen tsara makomar Najeriya gaba ɗaya....
Majalisar wakilai za ta gayyaci ministan lafiya domin yiwa ‘yan Najeriya bayani kan yanayin da ya kai ga rashin aiwatar da ayyukan jinya kyauta ga mata...