Daga Usman Muhammad Zaria Gwamnatin tarayya ta ce sauya fasalin bangaren noma a Najeriya ta hanyar bai wa samar da wadataccen abinci muhimmanci. Ministan Noma da...
Daga Yusuf Zubairu Shugaban Kwamitin Amintattu na Ƙungiyar Masu Samar da Amfanin Gona ta Arewa maso Yamma NOWACAS, Shuaibu Idris Mikati, ya yi gargadin cewa...
Daga Usman Muhammad Zaria Kananan manoma a jihar Jigawa sun yabawa kungiyar Sasakawa Africa dangane da tallafin da take samarwa a fannin inganta noma. Yayin...
Rundunar Brigade ta 17 na Sojojin Najeriya da ke Katsina ta raba buhunan takin zamani ga manoma a ƙauyuka shida da ke kusa da sansanin Natsinta,...
Sarkin Birnin Gwari, Alhaji Zubairu Jibril Maigwari ya yaba da nasarar tsarin zaman lafiya da aka kaddamar a yankin kusan watanni goma da suka gabata, yana...
Gwamnatin Tarayya tare da Asusun Samar da Kudade Domin Bunkasa Harkokin Noma(IFAD) da Shirin Sarrafa Amfanin Gona (VCDP) sun fara raba kayayyakin noman zamani da mashin...
Manoma a Jihar Kaduna sun bayyana gamsuwarsu da yadda iri na TELA Hybrid Maize daga kamfanin EcoBasic Seeds ke samar da amfanin gona ba tare...
Hadaddiyar kungiyar manoma ta kasa reshen Jihar Jigawa da cibiyar binciken yanayin kasa dake Kaduna sun shirya wa manoma daga wasu kananan hukumomin Jihar Jigawa taron...