Daga Usman Muhammad Zaria Gwamna Umar Namadi ya sake jaddada kudirin gwamnatinsa na ba da kulawa, ƙarfafawa da tallafawa fitattun ‘yan asalin jihar a fannoni daban-daban...
Daga Usman Muhammad Zaria Ma’aikatan lafiya na BKD-HEALTH sun karrama shugaban karamar hukumar Birnin Kudu, Dr. Builder Muhammad Uba, bisa shugabanci nagari da kuma daukar matasa...
Daga Usman Muhammad Zaria Kungiyar Malamai ta kasa NUT ta karrama Babban Malamin addinin musulunci Farfesa Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu dangane da gudummawar da yake...
Daga Usman Muhammad Zaria Majalisar Karamar Hukumar Birnin Kudu ta bada tabbacin hada hannu da bankin ajiya na Savings and Loan na Jihar Jigawa domin habaka...
Jami’an Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kaduna sun sami lambar yabo ta kasa bisa namijin ƙoƙarin da suka nuna a aikin Hajjin shekarar 2025. Kafar...
Jami’an Alhazai na shiyya-shiyya sun karrama Darakta Janar na Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Jigawa Alhaji Ahmed Umar Labbo bisa nasarorin da aka samu a...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta dauki matasa fiye da 6,000 aiki a fannoni daban-daban a fadin jihar, a kokarinta na ganin ta inganta rayuwarsu. A saboda haka...