Gwamnan jihar Neja, Mohammed Umar Bago na daga cikin wadanda suka halarci sallar jana’izar Marigayi Kyaftin Hassan Mohammed Baro, Kwamishinan dindindin a Hukumar Zabe Mai Zaman...
An bizne gawar tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, a gidansa da ke garin Daura. Babban limamin Daura, Sheikh Hassan Yusuf ne ya jagoranci Sallar janazar a...
Za a yi jana’izar tsohon shugaban ƙasa marigayi Muhammadu Buhari a garinsa na Daura da misalin ƙarfe biyu na rana gobe a Talata. Gwamnan Jihar...
Iran ta gudanar da jana’izar mutum 60, ciki har da kwamandojin sojinta da masana nukiliya da Isra’ila ta kashe a kwana 12 da suka yi suka...