Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi, ya ce ƙasarsa a shirye take ta taimaka wajen “sauƙaƙa tattaunawa” tsakanin Pakistan da Afghanistan bayan da rikici ya barke...
Iran ta gudanar da jana’izar mutum 60, ciki har da kwamandojin sojinta da masana nukiliya da Isra’ila ta kashe a kwana 12 da suka yi suka...
Iran da Amurka za su shiga zagaye na biyu na tattauna batun taƙaita shirin nukiliyar Tehran a yau Asabar. Masu shiga tsakani za su haɗu a...
Jami’an Iran sun ce Shugaba Ebrahim Raisi da ministan harkokin wajen ƙasar, Hossein Amir-Abdollahian sun rasu a wani hatsarin jirgin sama mai saukar ungulu a wani...
Da yammacin yau lahadi ne tarin ma’aikatan ceto suka bazama wajen aiki gano jirgi mai saukar ungulu dauke da shugaba Ebrahim Raïsi na Iran, wanda wani...