Uwargidan Shugaban Kasa Sanata Oluremi Tinubu, ta ƙaddamar wata gasa ta muhalli a faɗin ƙasa wacce aka ƙirƙira domin ƙarfafa dasa bishiyoyi, tsaftar muhalli da kuma...
’Yar Najeriya mai shekaru 19 mai suna Hajara Ibrahim Dan’azumi, ta lashe gasar karatun Alkur’ani ta Duniya ta bana. Malama Hajara ta zama Gwarzuwar Shekara ce...