Shugaban Kwamitin Tallafawa Marayu na Riyadissalihin da ke Funtua, Alhaji Lawal Mekaji, wanda aka fi sani da Madugun Kasuwar Funtua, ya yi kira ga masu hannu...
An bukaci masu hannu da shuni da su taimaka wa marasa karfi dake cikin al’umma domin su gudanar da azumin watan Ramadan cikin sauki. Marafan Yamman...