Hukumar kula da aikin hajji ta jihar Kaduna ta kaddamar shirin ilmamtarda maniyatan aikin hajjin bana da ya zama wajibi ga kowane maniyaci ya halarta. Mai...
Gwamnan Jihar Katsina Dikko Umaru Radda ya sa hannu kan dokar da za ta haramta wa ’yan kasuwa da kamfanoni boye kayan abinci. Gwamnan ya kuma...
Kungiyar Kwadago ta Najeriya ta yi barazanar shiga zanga-zangar kasa ta kwanaki 2, idan har gwamnatin tarayya ta gaza aiwatar da yarjejeniyar da ta cimma da...